fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Yanda El-Rufai ya kala min sharri cewa wai nine ke daukar nauyin Boko Haram amma gashi har yanzu akwaita, kuma tana kashe mutane da yawa fiye da lokacin Mulkina>>Goodluck Jonathan

Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya bayyana cewa a shekarar 2014, Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya kala masa sharri shi da tsohon shugaban CAN, Pastor Ayo Oritsejafor cewa sune ke daukar Nauyin Boko Haram.

 

Yace an zargesu da Daukar nauyin Boko Haram wai dan su rahe yawan mutanen Arewa, da kuma bata sunan Musulunci.

 

Yace El-Rufai ya wallafa a shafinsa na sada zumunta sannan kuma a Landan ma ya sake yin irin wannan maganar.

 

Jonathan ya bayyana hakane a cikin littafinsa na My Transition Hour, ya kuma bayyana cewa, yanzu shekaru bayan ya sauka daga Mulki, ga Boko Haram nan ta ci gaba inda ta kashe mutane da yin garkuwa da mutane fiye da lokacinsa.

“A particular opposition politician, Nasir El-Rufai, who became the Governor of Kaduna State, went to the ridiculous extent of tweeting on August 9, 2014, that the then President of the Christian Association of Nigeria, Pastor Ayo Oritsejafor, and I were sponsors of the Boko Haram. He added that Boko Haram members were not Muslims but Christians disguised as Muslims to spoil Islam’s good name.

Karanta wannan  2023: Masu cewa a zabi musulmi shugaban kasa, mataimakinsa ma musulmi basu wa Najariya fatan Alheri>>Inji sheikh Halliru Maraya

“Of course, it was laughable and extremely ridiculous. On the same day, at the Portcullis House in Parliament, London, El-Rufai repeated the same allegations at an event.”

Since May 2015, when President Muhammadu Buhari came into office, the Boko Haram killings has more than doubled in the country, leaving thousands of Nigerian soldiers as casualties.

There have also been more abductions and killings of women and children in the North-East as soft targets.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.