Wannan gadar Kurudu, Karamar hukumar Nasarawa kenan da ta rufta, gadar na kan titin Abaji a jihar Nasarawa ne inda mutanen yankin su ka yi kira ga gwamnati ta kawo musu dauki.