Lamarin ya farune a karamar hukumar Uhumwode dake Jihar Edo inda yayin da wata bindiga kirar gida ta tashi ta tarwatsa marainan wani matashi dan shekaru 17.
Mataahin ya boye Bindigar ne a cikin wandonsa inda kuma ta tashi yayin da yake tafiya. Matashin me suna Osaro ya mutu kamin a kaimai dauki.
Shaidu sun bayyana cewa basu san yanda Bindigar ta tashi ba, Saboda Matashin yana tafiyane shi kadai, kamar yanda Dailytrust ta ruwaito.
Hakan dai ya saka Fargaba a zukatan mutans yankin saboda dama suna fama da ‘yan fadace-fadace.
There was confusion in Ayen community of Uhunmwode Local Government Area of Edo State when a locally made gun reportedly went off and its bullet chopped off the testicles of a 17-year-old boy at the weekend.
It was gathered that the boy identified as Osaro hid the gun in his trousers before it went off as he was walking.