Thursday, July 18
Shadow

Yanda mace zata yi kukan shagwaba

Macen da bata da shagwaba ta samu nakasu a wajan cikar dabi’arta.

Ya kamata mace ta iya gwaba ma mijinta.

Guraren da ya kamata mace ta yiwa mijinta shagwaba:

Guraren da ya kamata mace tawa mijinta Shagwaba sun hada da Wajan rokon wani abu daga wajen mijinta.

Wajan Hira ta soyayya, misali idan miji zai tafi wajan aiki ko kasuwa, ya kamata su rabu da matarsa tana mai shagwaba sosai.

Hakanan wajan Kwanciya ma ya kamata mace ta rikawa namiji shawagaba sosai.

Shagwaba daga kallo take farawa, irin kallon da zaki rikawa mijinki kadai ya isa ya tayar masa da hankali.

Karanta Wannan  Maganin farin jinin samari

Sannan sai magana a hankali da kuma uhum..uhum dinnan kin gane dai.

Jikinki ma yana shawagaba, wajan juyashi da jiginawa mijinki duk abubuwan da suka dace duk dan ki jawo hankalinsa.

Ya kamata mace ta iya narkewa a jikin mijinta, kamar yanda mage ke narkewa a jikin mutum.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *