fbpx
Friday, February 26
Shadow

Yanda masu zanga-zangar SARS suka sayar da kokon kan dansanda akan 1000

Wanda ake zargi din, Adewale Abiodun da Aliyu Mubarak an kamasu da kokon kawunan ‘yansanda 2 da aka kashe lokacin zanga-zangar EndSAR.

 

Sunce sun sayar dasu akan Naira 1000. Abiodun dan shekaru 17 da Mubarak dan shekaru 24 sun bayyana cewa sun sayarwa da wani matsafine kokunan kan.

 

An kama matasan 2 da Matsafin da suka sayarwa da kokunan kan a ranar 15 ga watan Nuwambaa Ibadan. Abiodun yace Ranar 22 ga watan October ne Mubarak ya nemi ya rakashi wajan matarsa inda suna kan hanyane suka ga ana kona wasu mutane.

 

Yace Mubarak yace masa akwai wanda zasu sayarwa da sassan jikin matattun idan suka dauka. Inda suna kaiwa matsafin kokunan kan ya basu 500 da alkawarin zai basu cikon. Yace sun ci abinci da 500 din inda daga baya matsafin ya cika musu sauran kudin suka raba.

 

Shima Mubarak ya tabbatar da wannan labari, kamar yanda Punch ta ruwaito.  Kwamishinan ‘yansandan jihar, Nwachwukwu Enwonwu ya tabbatar da faruwar lamarin inda yace nan bada dadewa ba za’a gurfanar da masu laifin a kotu.

“On Monday, October 22, Mubarak asked me to follow him to Alabata area in Ibadan, where his wife was staying. We got to Iwo Road and saw that the road had been blocked. Smoke was billowing. When we moved closer to see what was happening, we saw humans being burnt.

“The mob was hitting the burnt bodies with sticks, and started taking the body parts. Mubarak came to me and said he wanted to take some of the body parts. He said he had someone he would sell them to. Mubarak went to take the two skulls.

“We went to the native doctor’s residence in our neighbourhood. After negotiation, the native doctor gave us N500 with the promise to pay the balance of N500. He told us he was not the one who would use them, but that he would take them to a cleric in Ilorin, Kwara State, for ritual purpose.

“After leaving the residence of the native doctor, Mubarak and I went to a restaurant and used the N500 to eat. About 7pm the same day, the native doctor saw me at a junction in our area and gave me N500 balance. Mubarak and I shared the money at N250 each on the third day.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *