Wata matar aure ta aikawa tsohon saurayinta kayan shan ruwa.
Budurwar tsohon saurayin ce ta kwarmata labarin inda tace ya kurata yake tambaya itace ta aika masa da kayan Azumi?
Tace masa a’a ba ita bace, amma koma wacece ya mayar kada ya karba, saidai tace yaki mayarwa.
Yace sakon hadda kalaman soyayya a ciki.