fbpx
Friday, August 12
Shadow

Yanda miji ya bankawa matarsa wuta saidai ta rikeshi su duka suka kone kurmus

Wani magidanci da ya rabu da matarsa ya koma gidan da take zaune bayan watanni inda ya banka mata wuta.

 

Saidai matar ta rikeshi inda su duka suka kone kurmus.

 

Sun ji munanan raunuka inda wanda ya bayar da labarin yace suna bukatar kulawar likita.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Mai kudin Duniya, Elon Musk ya sayar da hannun jarinsa na dala biliyan 6.9 na kamfanin Telsa, shin ko meye dalili?

Leave a Reply

Your email address will not be published.