fbpx
Monday, June 27
Shadow

Yanda Sojan Najeriya ya dirkawa abokin aikinsa harsashi bisa kuskure ya kasheshi

Sojan Najeriya ya kashe abokin aikinsa soja bisa kuskure inda ya dirka masa harsashi.

 

Lamarin ya farune a yankin Ibafo dake jihar Ogun.

 

Fadane ya barke tsakanin wasu ‘yan kungiyar tsafi kuma sojojin suka je dan magance matsalar.

 

Saidai daya daga cikinsu na kokarin gyara Bindigar sa sai ya dirkawa abokin aikinsa harsashi bisa kuskure.

 

Kakakin ‘yansandan jihar, Abimbola Oyeyemi ya tabbatar da faruwar lamarin.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  'Yan bindiga sun kashe manoma 11 a jihar Sokoto

Leave a Reply

Your email address will not be published.