fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Yanda Uba ya guntulewa dansa gaba dayan yatsu saboda zargin sata

Wani magidanci wanda ake kyautata zaton boka ne ya guntulewa dansa gaba dayan yatsunsa saboda zargin ya masa sata.

 

Lamarin ya farune a garin Nimo dake karamar hukumar Njikoka ta jihar Anambra inda magidancin, Gregory Enwaeso me shekaru 48 bida hadin gwiwar dansa, Chinonso, suka yankewa dayan dan nasa, Abuchi yatsu sannan suka sakashi cikin wata kwantena suka rufe tsawon sati 4 kamin Asirinsu ya tonu.

An gano addar da suka yi amfani da ita wajan aika-aikar sannan kuma sun amsa laifinsu.

 

Kakakin ‘yansandan jihar, Haruna Muhammad ya tabbatar da faruwar lamarin:

 

“About 1pm on Friday, police operatives attached to Nimo Division in collaboration with a local vigilance group arrested one Gregory Enwaeso, 48, of Egbengwu village Nimo in Njikoka LGA of Anambra State.

 

“The suspect allegedly conspired with his son, one Chinonso Enwaeso, 20 years of the same address (also arrested) and chopped off all the fingers of his biological son one Abuchi Enwaeso, 22, of the same address using a machete.

Karanta wannan  Mutane 18 sun mutu sakamakon hadarin mota akan babbar hanyar Legas zuwa Ibadan

 

“The suspects equally chained the victim and abandoned him for four weeks living him in severe pain. Police detectives visited the scene of the crime, photographed the victim and rushed him to the General Hospital Enugu-Ukwu for medical attention.

 

“Consequently, the machete allegedly used in perpetrating the act was recovered as an exhibit and the suspects who voluntarily confessed to the dastardly act claimed that the victim allegedly absconded with the sum of N150,000 belonging to his father after organising  a party.’’

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.