fbpx
Monday, August 3
Shadow

Yanda Wani magidanci yawa Agolansa dukan Kawo wuka

Wannan hotunan sun bayyana a shafukan sada zumunta inda suka dauki hankula sosai. Hotunan sun nuna karamin yaro dan shekaru 7 da mijin mahaifiyarsa ya mai dukan kawo wuka.

 

Da dama Sun yi Allah wadai da wannan mutumi duk da cewa ba’a san takamaimai inda kaifin ya faru ba.

 

Saidai hukumar kula da hakkin jama’a ta Najeriya ta bayyana cewa tana bibiyar wannan lamari.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *