November 20, 2020 by hutudole Wani masoyin mawakin Fina-finan Hausa, Nura M. Inuwa ya yanka jikinsa inda ya rubuta sunan Nuran. Nura ya saka hoton a shafinsa na sada zumunta inda yace ya gode amma banda irin haka. https://www.instagram.com/p/CH0xjtHFyHS/?igshid=66oewnxs4pis Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa: Danna nan dan sauke manhajarmu ×