fbpx
Saturday, May 21
Shadow

Yanda wannan Angon, Alfa ya sumbaci amaryarshi a gaban Jama’a ya jawo cece- kuce

Wannan wani malamine a jihar Ogun, wanda a Yarbawa suke kira da Alfa, shi da Amaryarshi a gurin shagalin aurensu, malamin ya tashi ya sumbaci matartashi a gurin bikin auren nasu, wanda hakan yasa mutane, musamman a kafafen sada zumunta na yanar gizo suka rika fadin be dace ba, musamman a matsayinshi na malami, ya sumbaci matartashi a gaban jama’a ba.

(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Kasar Rasha zata fara daukar 'yan kasashen waje

Leave a Reply

Your email address will not be published.