fbpx
Thursday, July 7
Shadow

Yanda wasu ma’aikatan gwamnati suka kawo tallar tallafin Coronavirus/COVID-19 Ofishina dan sayarwa>>Buba Galadima

Injiniya Buba Galadima ya bayyana cewa wasu mutane a wata jiha da bai bayyana sunanta ba sun kai masa tayin sayar da tallafin Coronavirus/COVID-19.

 

Ya bayyama hakane a wata hira da aka yi dashi a AIT inda yace jami’an gwamnati ne suka je ofishinsa sayar da tallafin wanda aka baiwa talakawa kyauta.

An tambayeshi ko ya gayawa jami’an tsaro? Buba Galadima ya bayyana cewa ai yanzu sun ji ko, kuma ya kamata su dauki maganar da muhimmanci.

 

“I know of a state that all the palliatives taken from the Federal Government in that state was kept in stores and they came to my office to look for buyers of such commodities.

Karanta wannan  Rikicin PDP na gida tsakanin Atiku da Gwamna Wike

 

“They said the buyers should not be from that particular state.”

 

“They are listening now. Anything I say on any interview, electronic or print, it is better for the security agencies not to look at it as coming from their enemies. It should be (seen as) coming from their friend, from a patriotic citizen who is sacrificing his life because what I am doing can cost me my life.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.