fbpx
Saturday, May 28
Shadow

Yanda wata kafar sadarwa tayi tattaunawa da Adam A. Zango a kasar Kamaru

 Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki Adam A. Zango kenan a lokacin daya je kasar Kamaru wata kafar safar sadarwa tayi tattaunawa dashi, rahotanni dai sun bayyana cewa mutane kimanin dubu goma suka taru dan kallon wasan nashi a kasar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  An zabi dan Sokoto a matsayin shugaban kungiyar daliban Najeriya a Turai

Leave a Reply

Your email address will not be published.