fbpx
Friday, July 1
Shadow

Yanda Wata mata ta rabu da Mijinta ta auri danshi

Marina Balmasheva ‘yar kimanin shekaru 35 ta saki mijinta inda ta auri danshi, Vladimir Shavyrin me shekaru 20.

 

Ma’auratan na tsammanin samun dansu na farko.

 

Kuma matar wadda sananniyace a shafukan sada zumunta ta saka hotunam auren nasu.

 

Matar da mijinta da ta saka sun shafe shekaru 10 tare. Saidai tace yanzu basa magana saboda ga dukkan alamu bai ji dadin abinda suka yi ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  IKON ALLAH: Wata Mata Ta Haifi ‘Yan Hudu, Dukkansu Mata A Babban Asibitin Shinkafi Dake Jihar Zamfara

Leave a Reply

Your email address will not be published.