fbpx
Wednesday, June 29
Shadow

Yanda ‘yan Bindiga suka kai hari jihar kaduna da jirgin sama

Mutanen dake zaune a yankin Adara na jihar Kaduna sun bayyana cewa wani hari da ‘yan Bindiga suka kai musu bisa taimakon wani jirgi mai saukar angulu yayi sanadiyyar mutuwar mutane 32.

 

Sunce sun gano karin gawarwaki a daji bayan an kammala harin.

Shugaban kungiyar mutanen Adara, Awemi Maisamari ya bayyanawa manema labarai da haka.

 

Yace har yanzu suna kan neman sauran gawarwakin mutanen da aka kashe.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Da Dumi Duminsa: baka da ikon cewa talakawa su mallaki bindugu don yakar 'yan bindiga, Shugaban soji ya fadawa gwamna Matawallen Zamfara

Leave a Reply

Your email address will not be published.