Diyar shugaban kasa, Zahara Buhari da mijinta Ahmad indimi kenan a gurin shagalin bikin ‘yar uwarsu, Maryam Indimi da Angonta, Mustafa wanda aka kammala shekaranjiya, sun dauki hotuna masu kyau a gurin bikin.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
A yaune kuma dai mijin na Zahara, Ahmad Indimi ke murnar zagayowar tanar haihuwarshi, Muna kara tayashi murna da fatan Allah ya karo shekaru masu albarka.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});