fbpx
Tuesday, May 17
Shadow

Yanda zaka Sayi kaya ko ka Tallata Hajarka a Shafinku.com kyauta

Barkanku da war haka, muna kawo muku tallar shafinku.com wanda sabon shafine dake sayar da kayan sawa na maza da mata harma da kananan yara.

 

Akwai kuma kayan gyaran jiki, kayan girki da dai sauransu. Kuna iya sayen kaya kai tsaye a shafin kuma za’a kai muku ko ina kuke a cikin Najeriya.

 

Hakanan wata dama da shafin ya kawowa ‘yan kasuwa, itace zaka iya saka tallar kayan da kake sayarwa kyauta a shafinku, eh kyauta ba tare da ka biya ko sisi ba.

Karanta wannan  Hotuna: Kalli yanda 'yan IPOB suka lakadawa wata mata duka suka tafi da ita saboda karya dokar hana fita da suka sa

 

Maza garzaya ka shiga shafinku.com dan ganewa idonka.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.