fbpx
Monday, January 18
Shadow

Yanda zaku duba sakamakon jarabawar ku na NECO

Hukumar shirya jarabawar kammala sakandare ta NECO ta sanar da fitar da sakamakon jarabawar na 2020.

 

Rijistara, Farfesa Godswill Obiomo ne ya bayyana haka, a hedikwatar hukumar dake jihar Naija.

 

Ga yanda zaku duba sakamakon jarabawar dalla-dalla ta wayarku ta Salula.

– A shiga result.neco.gov.ng

-Sai a zabi shekarar Jarabawa

-sai a zabi kalar jarabawar da aka rubuta.

-Sai a saka lambobin katin da aka siya, da lambar Jarabawar.

-Sai a danna “Check Result” dan ganin Sakamako.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *