fbpx
Monday, August 15
Shadow

Yankin Arewa maso yamma na APC yace shi za’a ba mukamin mataimakin shugaban kasa na Tinubu

Yankin Arewa maso yamma na Najariya yace shine za’a baiwa mukamin mataimakin shugaban kasa a jam’iyyar APC.

 

Hakan na zuwane kamin ranar 15 ga watan Yuli da hukumar zabe ta gindaya a matsayin wanda kowane dan takara ke da damar canja mataimakinsa.

 

Shugabannin yankin na Arewa maso yamma sun shirya ganawa da Tinubu dan sanar dashi bukatarsu.

 

Matsayar mutanen yankin ta fito ne daga bakin mataimakin shugaban jam’iyyar na yankin Dr. Salihu Lukman.

 

Manyan mutane daga yankin wanda suka hada hadda gwamnoni ne suka halarci taron da aka cimma wannan matsaya akai.

Leave a Reply

Your email address will not be published.