fbpx
Monday, June 27
Shadow

‘Yansanda a jihar Kaduna sun tarwatsa ‘yan Bindigar da suka tare hanya dan sace mutane

‘Yansanda a jihar Kaduna sun tarwatsa wasu ‘yan Bindiga da suka taru a hanyar Kaduna zuwa birnin gwari dan sace mutane.

 

Lamarin ya farune a ranar litinin kamar yanda Rahoton Daily Trust ya tabbatar.

An yi musayar wuta tsakanin jami’an tsaron da ‘yan Bindigar inda aka kwato Bindigar AK47 guda daya da kuma mashina 4.

 

Kakakin ‘yansandan jihar, ASP Jalige Mohammed, ne ya tabbatar da wannan nasara da suka samu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  "Mun gaji da rokon El Rufa'i ya magance mana matsalar tsaro">>Kungiyar kudancin Kaduna

Leave a Reply

Your email address will not be published.