fbpx
Thursday, September 29
Shadow

‘Yansanda sun yi fada da ‘yan ta’adda sun kubutar da mutane 2 da aka yi garkuwa dasu a Katsina

‘Yan sanda a jihar Katsina sun dakile harin masu garkuwa da mutane inda suka kubutar da mutane 2 da aka yi garkuwa dasu.

 

Lamarinnya farune a kauyen Wafa dake karamar hukumar Kurfi ta jihar.

 

Kakakin ‘yansandan jihar, SP Gambo Isah Ya tabbatar da faruwar lamarin inda yace ‘yan Bindigar akan mashina su 24 ne suka kai harin.

 

Yace amma jami’an tsaron sun kai dauki yankin inda suka fatattaki maharan, yace har yanzu ana bincike dan ganin an kawar da barazanar harin.

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published.