Wasu ‘yan takara da aka sha fama dasu su janye daga takarar tasu ajihar Ebonyi sun shiga hannun jami’an tsaron Najeriya.
Wadanda aka kama din sune, Barr. Rollins Offia Nwali, dai kuma Engr Alfred Offia Nwali, an kamasu ne a karamar hukumar Ezza South dake jihar.
Jaridar Vanguard tace wata majiya dake kusa da inda lamarin ya farune ta bayyana haka.