fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Yanzu haka shugaba Buhari na halartar taron kungiyar ECOWAS

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari na halartar taron kungiyar ECOWAS ta kafar sadarwar zamani.

 

Ana sa ran kungiyar ta kasashen yankin Africa zata tattauna batun juyin mulkin da ya faru a kasar Mali ne.

 

A lokaci guda kuma mataimakin shugaban kasar na halartar taron tattalin Arziki na kasa, kamar yanda kafar sadarwa ta fadr shugaban kasa ta bayyana.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Gwamnatin jihar Ondo zata baiwa duk wanda ya kawo mata labaran sirri na 'yan bindiga naira dubu hamsin

Leave a Reply

Your email address will not be published.