Shugaban kasa, Muhammadu Buhari na jagorantar zaman majalisar zartaswa dake gudana a fadarshi dake Abuja.
Hadimin shugaban kasar, Bashir Ahmad ne ya bayyana haka a shafinsa na sada zumunta.