fbpx
Thursday, February 25
Shadow

Yanzu haka ‘yan Najeriya na cikin matsi dan haka kada a kara kudin fetur>>PDP ta gayawa gwamnati

Jam’iyyar PDP ta nemi gwamnatin tarayya da kada ta kara kudin Man Fetur.

 

PDP tace yanzu haka ‘yan Najeriya na cikin matsin Rayuwa kuma kara farashin man fetur din zai kara sakasu cikin wata sabuwar matsalar ce.

 

Kakakin PDP, Kola Ologbondiyan ya bayyana cewa ‘yan Najeriya sun sha wahala da matsin tattalin arziki a shekarar 2020 yayin da gwanatin tarayyar ta kara farashin man zuwa 170 dan haka yanzu bai kamaya a kara kudin man fetur din ba dan zai saka mutane Wahala.

 

Yace a daina hada kasar Africa ta kuu da Najeriya,  saboda kasar Africa ta kudu mafi karancin Albashinsu suna samun Naira 3000 ne a kullum, yayin da a Najeriya mafi karancin Albashi 1000 ne a kullu n.

 

“This will worsen the current economic situation, where over 90 million citizen live in abject poverty, with an alarming 23 per cent unemployment rate and many more living below N500 a day,” he said.

 

He said there was no justication in comparing Nigeria’s fuel price with those of other countries whose citizens have better purchasing power.

 

With a N30,000 monthly minimum wage, which represents N1,000 daily wage, compared to a countries like Saudi Arabia with a monthly minimum wage of 3,000 Riyals; a daily pay of100 Riyals (N10,161).

 

“There is no foundation to base fuel price in Nigeria with that of Saudi Arabian where citizens earn ten times higher.

 

“Our party therefore rejects any contemplation towards fuel price increase,” he said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *