fbpx
Friday, July 1
Shadow

Yanzu hankalina ya kwanta bayan dana dandake kaina>>Inji Wannan Mutumin

Mutuminnan dan jihar Benue, Terhemen Anongo dan kimanin shekaru 44 ya bayyana cewa, ya ji dadi bayan da ya dandake kansa.

 

Ya shiga labarai sosai akai ta muhawara akanshi bayan da ya dandake kanshi kusan sati 3 daya gabata.

 

Yace yayi hakanne dan ya samu ya maida hankali wajan bautar Allah.

 

Da yake magana da Punchng yace yanzu yana kwanciya ta tashi lafiya qalau ba tare da jin yana son jin jima’i ba sannan kuma yana samun lokacin karanta Baibul.

1 Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.