Tsohon firaym ministan kasar Japan, Shinzo ya mutu yau ranar juma’a sakamakon harbinsa da akayi da bindiga.
Shinzo Abe ya mutu ne yana dan shekara 57 a asibiti bayan an harbe shi a farfajiyar kamfe.
Kuma firaym ministan kasar na yanzu Fumio Kishida ya bayyana bacin ransa akan wanda shi yana Tokyo a yau din.
Inda ya kara da cewa yana fatan Shinzo Abe zai rayu amma gashi yanzu ya mutu.