fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

YANZU-YANZU: Allah Ya Yi Wa Daraktan Fim Ɗin Izzar So Nura Mustapha Waye Rasuwa

Daga Zaharaddeen Gandu

Yanzu muke samun labarin rasuwar daraktan shirya fim ɗin Izzar so wato Mustapha Waye rasuwa, kamar yadda producer ɗin fim Lawan Ahmad ya wallafa a shafinsa na Facebook.

“Allah ya karbi rayuwar Nura Mustapha Waye Director IZZAR SO, za ayi jana’izarshi ƙarfe 11 na safe Insha Allah, Allah Ya yafe masa kurakuransa Amin, Allah yasa idan tamu tazo mu cika da imani Amin”, Inji shi.

Daga Nigerian News Hausa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Hukumar 'yan sandan kasar Tamzania ta sako shahararren mawakin Najeriya Kizz Daniel bayan ta kama shi

Leave a Reply

Your email address will not be published.