fbpx
Friday, July 1
Shadow

Yanzu-Yanzu: Allah yawa Sarkin Biu Rasuwa

Innalillahi wa inna ilaihi raji’un.

 

Allah yawa Sarkin Biu dake Jihar Borno, Mai Martaba, Alhaji Mai Umar Mustapha Rasuwa.

Iyalansa sun tabbayarwa da Sahara Reporters rauwar amma basu bayyana sanadi ba. Ya rasu yana da shekaru 79.

 

A shekarar 1989 ne Marigayin ya zama Sarki. Wani daga cikin iyalan mamacin ya bayyanawa Majiyarmu cewa sun yi babban Rashi.

 

Muna fatan Allah ya jikansa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  2023: Karanta Jihohin da masana sukace Atiku da Tinubu zasu lashe zabe a cikinsu

Leave a Reply

Your email address will not be published.