Rahotanni sun bayyana cewa, an fara tattara sakamakon zabe na karshe na gwamnan jihar Kano.
An fara tattara sakamakon zabenne a wajan tattara sakamakon zabe na jihar:
Kuma zamu rika kawo muku sakamakon zaben a hukumance kamar yanda hukumar zaben ke sanarwa.