fbpx
Friday, May 27
Shadow

Yanzu-Yanzu: An maka Shugaba Buhari a kotu saboda rufe layukan da basu yi rijista ba

An kai shugaban kasa, Muhammadu Buhari kotu saboda kin bude layukan wayar da aka kulle saboda basu yi rijista da NIN ba.

 

Gwamnatin tarayya ta bayar da umarnin rufe layukan waya da basu yi rijista da NIN ba bayan da wa’adin da ka ayar tya kare.

 

Saidai kungiyar dake saka ido kan yanda ake gudanar da mulki me suna SERAP ta maka gwamnatin Buharin a kotu.

 

Tace ba’a bi doka wajan dakatar da layukan wayar ba.

 

Dan hakane ta nemi kotu data dakatar da umarnin rufe layukan wayar.

Leave a Reply

Your email address will not be published.