Monday, March 30
Shadow

Yanzu-Yanzu: An samu Karin mutane 5 da cutar Coronavirus/COVID-19 a Najeriya

Wani sabon rahoton daga ma’aikatar kula da cututtuka ta Najeriya,  NCDC ya bayyana cewa an samu wasu sabbin mutane 5 dake dauke da Coronavirus/COVID-19.

 

3 daga cikin mutane  sun dawo Najeriya ne daga kasashen waje yayin da 2 daga ciki kuma ta hanyar ma’amala suka sameta.

 

2 daga ciki suna Abuja ne sai 2 a Legas sai kuma 1 a jihar Rivers a karin farko.

 

Wannan ya kai yawan masu cutar daake dasu a Najeriya zuwa 51.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwx

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *