Monday, March 30
Shadow

Yanzu-yanzu: An samu sabbin mutum 14 da Cutar Coronavirus/COVID-19

Rahotanni daga hukumar kula da cututtuka ta Najeriya, NCDC sun bayyana cewa an samu karin mutane 14 da cutar Coronavirus/COVID-19.

 

1 daga cikin wanda suka kamu da cutar suna babban birnin tarayya,Abuja sannan 1 a Bauchi sai kuma 12 daga ciki suna birnin Legas.

 

 

 

Hakan yakai yawan wanda ke dauke da cutar Coronavirus/COVID-19 zuwa 65.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwx

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *