fbpx
Monday, August 15
Shadow

Yanzu Yanzu Asiwaju Bola Ahmad Tinubu ya kaddamar da Kashim Shettima a matsayin abokin takararsa

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Asiwaju Boka Ahmad Tinubu ya kaddamar da Kashim Shettima a matsayin abokin takararsa.

Tinubu dai yayi burus da sujar dayake sha ke zabar dan uwansa Musulmi daya yi.

Ga hotunansu kamar haka:

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Gwamnatin Anambra tace babu wani dan takarar da zai saka fastocinsa a jihar face ya biya naira miliyan goma

Leave a Reply

Your email address will not be published.