fbpx
Monday, June 27
Shadow

Yanzu-Yanzu Atiku na ganawa da gwamnonin PDP a sirrince bayan da Tinubu yayi nasarar lashe zaben fidda gwani a jam’iyyar APC

Dan takarar PDP na zaben shugaban kasa, Atiku Abubakar ya gana a gwamnonin jam’iyyar a jihar Abuja, yau ranar laraba.

Atiku ya gana dasu ne a sirrince biyo bayan nasarar da Asiwaju Bola Ahmad Tinubu yayi na lashe zaben fidda gwani na APC.

Karo na farko kenan da Atiku ya gana  gwamnonin tun bayan da yayi nasarar lashe zaben fidda gwani na PDP, wanda a cikin gwamnonin da suka halatta hadda su Nyesom Wike, Tambuwal, Obaseki  dai sauransu.

Kuma hadda shugaban jam’iyyar da kuma sauran manyan membobinta, sannan bayan taron Atiku yaki bayyanawa manema labarau abinda suka tattauna.

Leave a Reply

Your email address will not be published.