fbpx
Friday, March 31
Shadow

YANZU-YANZU: Babu Gudu Babu Ja Da Baya Dole Sai Mun Gudanar Da Zabe A Ranar 25 Ga Wannan Watan, Inji Shugaban INEC

 

YANZU-YANZU: Babu Gudu Babu Ja Da Baya Dole Sai Mun Gudanar Da Zabe A Ranar 25 Ga Wannan Watan, Inji Shugaban INEC

Shugaban hukumar zabe ta kasa INEC ya jaddada tabbatar da cewa lallai babu gudu babu ja da baya dole sai mun gudanar da babban zaben 2023 mai zuwa kamar yadda aka tsara.

Shugaban hukumar zaben, yayi bayanin ne a yau, jim kadan da kammala ganawar sirri tsakanin sa da shugaba Buhari, tare da shugaban babban bankin Najeriya da sauran masu ruwa da tsaki na gwamnatin tarayya a fadar shugaban kasa dake babban birnin Tarayya Abuja.

Karanta wannan  Musulmi na farko da aka rantsar a matsayin shugaban yankin Scotland Humza Yousaf a lokacin da ya jagoranci sallah da iyalansa a darensa na farko a fadar shugaban Scotland.

Shugaban bankin Najeriya ya shaidawa hukumar INEC da cewa ya tana da musu dukkannin kudaden da zasu kashe a yayin gudanar da ayyukan zaben.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *