Lamarin ya farune a jihar Kogi wanda wannan shine kusan bam na 3 kenan da ya tashi cikin ‘yan kwanakinnan.
Lamarin ya farune a yankin Idoji dake karamar Okene ta jihar da misalin karfe 6 na yammacin jiya, Alhamis.
Bam na karshe da ya tashi a jihar ya tashine a Okene a wata mashaya wanda yayi sanadiyyar jikkata mutane 11.