Rahotanni da dama sun bayyana cewa tauraron dan wasan gaba na kungiyar Manchester United, Ronaldo zai koma Sporting a wannan kakar.
Inda ya bayyana cewa wannan labaran kanzan kurege ne ba koma tsohuwar kungiyar tasa a wannan kakar ba.
Ya bayyana hakan biyo bayan rahotannin dake bayyana cewa ya ziyarci kungiyar yau kan komawarsa a wannan kakar.
Amma yanzu ya karyata hakan yace ba zai koma a wannan kakar ba.