fbpx
Friday, October 23
Shadow

Yanzu-Yanzu daga zaben Edo: Sakamakon farko ya nuna cewa dan takarar PDP, Gwamna Obaseki ne a gaba

Rahotanni daga jihar Edo sun bayyana vewa sakamkon zaben gwamna dake gudana a jihar na farko ya bayyana kuma dan takarar gwamnan na jam’iyyar PDP,  Gwamna Godwin Obaseki ne akan gaba.

 

Sakamkon wanda ya fito daga mazabar Ohe Ozua dake karamar hukumar Uhumwode ya nuna kamar haka:

APC 65.

PDP 95.

LP 1.

NRM 2.

Void 1.

Kamar yanda Premium times ta ruwaito.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *