fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Yanzu yanzu dan takarar gwamnan jihar Kaduna, Uba sani ya bayyaba abokiyar takatarar shi

Dan takarar gwamna a jihar Kaduna, Sanata U a Sani ya zabi mataimakiyar gwamna El Rufa’i, Hadiza Sabuwa Balarabe a matsayin abokiyar takarar shi.

Ya bayyana hakan ne a daren ranar litinin bayan ya gudanar da taro da manyan jam’iyyar ta APC ba Kaduna.

Kuma ya kara da cewa ya zabe tane saboda gudunmawar data ke yiwa gwamna jihar Malam Nasiru.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Kwalejin kimmiya da fasaha ta YABATECH ta hana dalibai sanya slippers zuwa makaranta

Leave a Reply

Your email address will not be published.