Wata gobara ta tashi a gidan mai mallakar kamfanin mai na NNPC da ke kan hanyar Kwaleji Ogba, Ikeja a jihar Legas.
Kodayake har yanzu ba a tantance musabbabin da ya haifar da gobarar ba.
Gobarar ta sanya mazaunan yankin cikin fargaba.