fbpx
Wednesday, July 6
Shadow

Yanzu-Yanzu gwamna jihar Ekiti Kayode Fayemi ya kada kuri’arsa

Gwamanan jihar Ekiti, Kayode Fayemi ya kada kuri’arsa yayin da ake cigaba da gudanar da zaben gwaman jihar yau ranar asabar.

Gwamnan yana daya daga cikin masu neman kujerar shugaban kasa a jam’iyyar mulki ta APC,

Amma daga bisani ya janyewa jabagan watau Bola Tinubu wanda yayi nasarar lashe zaben fidda gwani na jam’iyyar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Gabadaya sansanin mu ya cika bamu da wurin ajiye tubabbun 'yan Boko Haram a Borno, cewar Gwamna Zulum

Leave a Reply

Your email address will not be published.