fbpx
Monday, August 3
Shadow

Yanzu-Yanzu: Gwamnan Ekiti ya warke daga cutar Coronavirus

Gwamnan Ekiti, Kayode Fayemi ya bayyana cewa ya warke daga cutar Coronavirus bayan gwajin da aka mai ya nuna cewa yanzu baya dauke da cutar.

 

Gwamnan ya bayyana hakane ta shafinsa na sada zumunta inda yace yana godiya ga iya lai dana kusa dashi da kuma saura da suka mai addu’a.

Ya bayyana cewa, zasu ci gaba da yin dukkan mai yiyuwa dan maganin cutar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *