Gwamnatin tarayya ta zake sassauta dokar hana zirga-zirga inda ta sanar da cewa a yanzu za’a rika fita daga karfe 4 na safe zuwa 10 na dare.
Dokar zai zata fara aikine a gobe,talata kamar yanda hadimin shugaban kasa,Bashir Ahmad ya sanar ta shafinsa na sada zumunta.
A baya dai dokar na aiki ne dana 6 zuwa 8.
BREAKING: The Presidential Task Force on COVID–19 has reduced the nationwide curfew. Effective from tomorrow, the curfew starts from 10pm – 4am.
— Bashir Ahmad (@BashirAhmaad) June 1, 2020
Ana saran wannan matakine da zai kai ga cire dokar hana zirga-zirga gaba daya a Najeriya da ta samo asali daga Annobar cutar Coronavirus/COVID-19 data barke.