
Daga Mohd Albarno
“Wannan labarin na zuwa muku ne jim kadan bayan Gwamnatin Tarayyar Nijeria ta siyo ma ‘yan sanda sabbin motoci a Haddadiyar Daular Larabawa Dubai. Ta siyo musu ne dan cigaba da yaki da yan fashin daji.
Masu karatu wane fata zaku ma ‘yan sandan Nigeria?