fbpx
Sunday, December 4
Shadow

Yanzu-Yanzu: Gwamnatin jihar Zamfara ta gurfanar da Sarakuna 2 a gaban kotu saboda hada kai da ‘yan Bindiga

Gwamnatin jihar Zamfara ta gurfanar da sarakuna 2 a gaban kotu saboda hada kai da ‘yan Bindiga.

 

A baya dai an dakatar da sarakaunan ne saboda zargin da ake musu inda a yanzh kuma aka kaisu kotu dan yanke musu hukunci.

 

 

Sarakunan da aka gurfanar sune, Alhaji Abubakar Atiku, sarkin Zurmi, sai kuma Alhani Usaini Umar na Dansadau.

 

An dai tsare sarakunan ne a gidan gwamnati na tsawon watanni ba tare da an musu hukunci ba inda yanzu kuma aka gurfanar dasu zuwa gaban kotu.

Karanta wannan  Yanzu-Yanzu:An saki Aminu Muhammad daga gidan yarin Kuje, an garzaya dashi Villa zasu yi ganawa ta musamman da shugaba Buhari

 

Jaridar Leadership tace, matsin lamba daga kungiyoyin kare hakkin bil’adama ne yasa gwamnatin jihar a yanzu ta kai sarakunan kotu dan a yanke musu hukunci.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *