Gwamnatin tarayya ta bayar da umurni a gaggauta kamo yan ta’addan Boko Haram da suka tsere a gidan Yari na Kuje.
‘Yan ta’addan Boko Haram djb guda 64 ne suka tsere bayan da ISWAP ta kaiwa gican yarib farmaki.
Amma yanzu gwamnati tarayya ta bayar da hotunansu tace a gaggauta kamo su, zamu kawo maku hotunan bada dadewa ba.