fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Yanzu-Yanzu: Gwamnatin tarayya ta ce a bude masallatai da coci-coci a ci gaba da Ibada

Gwamnati tarayya a yau,Litinin ta sanar da cewa ta sassauta dokar data hana bude guraren ibada da suka hada da coci-coci da Masallatai.

Sakataren gwamnatin tarayya,Boss Mustapha ne ya bayyana haka a ganawar da yayi da manema labarai inda ya bayyana cewa amma sokar hana zirga-zirga tsakanin jihohi tana nan

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Gwamna El Rufa'i yayi fashin baki kan sauyawa jihar Kaduna suna

Leave a Reply

Your email address will not be published.