fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Yanzu-Yanzu: Hoton gawar Abba Kyari data isa Abuja

Motar dake dauke da gawar Abba Kyari kenan da za’ayi jana’izarsa a yau a babban birnin tarayya, Abuja.

 

Abba Kyari ya rasu sanadiyyar ciwon Coronavirus/COVID-19.

 

 

Hadimin shugaban kasa, Bashir Ahmad ne ya bayyana haka ta shafinsa na sada zumunta

Muna fatan Allah ya jikanshi

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  An zargi gwamnatin Zulum da biyan malaman makaranta Albashin Naira Dubu 6

Leave a Reply

Your email address will not be published.